Kizama kofa na zamao makulli, mu hadu mu bude kofar soyyar lambun zuciyata!
Na kasa tsaye na kasa zaune a lokacin da na fara ganin ki a cikin taro , kin fita daban kaman wata a daren sha biyar!
Ya madarar zuciyata, ki zamo ciminti in zamo bulo mu gina gidan quana a filin soyayya.
Ki zama petur na zama inji mu hadu mu taa da lantarkin qauna
ya shiba ta na baki filin zuciya ta ki shuka a duk wani lungun da sako bushiyar so a kauna don mu sami inuwar da zamu zauna muyi soyayya.
Kece madubi abar dubawata duk safiya, kin zamo min tamkar fetur a mota, rayuwat ba ke lami ce ya rabin raina.
Ke ce makwarariyar madarar zuciyata, wadda da na sha za ta haska ka zuciyata ta yi fari.
Rayuwata babu ke tamkar wayar da ba wayar shaji ce, kuma babu layi, a mace ba amfani.
Kunne ya kurmance saboda rashin jin kallamen quanar ki kullum, baki ya daina magana dai dai saboda rashin begen zumar rayuwata kullum.
Ta tsagwaron zallar tsabar kwayar tsokar zuciyata, idona zai makance saboda rashin ganinki a yau da kullum
Ya gangariyar madarar zumar da bata da gauraye, ya tauraruwa a cikin jinsin taurari mai haske zuciyar masoyinta.
Idona ya bude ya ga haske irin na walkiya don ya gan ki. Ziciyata na shan lawgadar zuma da madarar kauna
Idon basira lafazin rayuwata
Alfijir na quana ya keto, tsuntsayen soyayya sun tashi su na yayo a sararin samaniyar zuciyata
Ya fankar da ke juya zuciyata, zan zamo kwale kwale ki shigo bu hau kan kogin so, in zamo katifa ki zamo gado a cikin dakin kauna.
Hadarin begen ki ya hado, guguwar sonki ta taso, sai ruwa mai karfi ake yi na kaunar ki a filin zuciyata.
Gaisuwa daga kamfanin so, harabar kauna, gida mai lambar zuciyata layin begen ki, zuwa ga rabin rayuwata.
ya zare da allurar da ta dinken zuciya ta, bazan taba daina sonki ba har sai wutar lantarki ta zauna a nijeriya.
ya majaujawar zuciya ta, zan zama guga ki zama igiya mu hadu a jefa mu cikin rijiyar soyayya.
Ya tsokar zuciya ta, zan so ace ki zama fura in zama nono mu hadu a kwaryar soyayya.
Ya sahiba ta ki zama fukafikin dama in zama na hagu mu hadu mu ta da tsuntsun soyayya.
Ya masoyiyata, ki zamo bishiya in zamo ruwan da zai ratsa ta kasar so ba dan kome ba sai dan in shayar da ke.
Ya masoyiyata, ki zamo hanta in zamo jini, muga mai raba mu.
Ludayin kaunar ki ya mamaye min kokon zuciyata.
Ya masoyiyata, ki zamo mai in zamo alabasa mu hadu mu soye juna.'.
a masoyiyata, ki zama candir in zamo ashana, ku zamo itace in zamo makamaci mu hadu mu hura wutar so, domin mu mu tafasa tukunyar kauna.
gaskiya dix iz soooo nyc wlhi...,
ReplyDeleteGud job Sis.... Keep it up
ReplyDeleteba karya,mace da ilimi itace mace
ReplyDeleteWannan maganar hakayake
DeleteYayi kyau wannan haka yake
ReplyDeleteGaskiya kin burgeni sosai. Allah yakara basira acigaba da kawo mana hausa love quoat
ReplyDeleteGaskiya kin burgeni sosai Allah yakara basira acigaba da kawa mana hausa love quoat
ReplyDeleteAduk lokacin dana tunaki cikin zuciyata nakan ji dadadan kalamanki sunayi min rada musamman ma ina tuna farkon lokacin da sonki yasamu wurin zama na dindin din acikin zuciyata, hanya daya danake samun sassauci daga azabban ciwon sonki dayake addabata shine; in kwanta gami da tunano ki yanayi kallonki, murmushinki mai sace zuciya hakan kesanyawa naji kamar zaune muke dake muna gunar da ni'imtacciyar soyayya
ReplyDeleteAwesome flaws 👍
Deleteyaye kyau
ReplyDeletethis is awesome quotes
ReplyDeleteGaskiyane Allah ya kara basira
ReplyDeleteGaskiya munji dadi kwarai ! Allah ya kara basira.
ReplyDeleteI love it
ReplyDeletega number na ki kirani 07067717408
ReplyDeleteEnter your comment...hhkk
ReplyDeleteda kyaw
ReplyDeleteKe kamar hasken wata ki ke mai
ReplyDeletehasken da ke haske idaniya, haka
kuma kalamanki tamkar siga suke
ma’abocin za’ki, tabbas kin yi
kama da kanki hakan ya sanya na
ji ina son ki.
Very good
ReplyDeleteya ke masoyiyata Zan so kizama bolt ni inzama spana dun, mu banye notutuka bakin cikin rayuwa se mu daure not din farin cikin
ReplyDeleteThanks for the wonderful information share with us. Supplement Doctor suggest most advanced and latest Health & Wellness Products Daily Basis. Everyone Collects more info about their favourite Supplements. https://supplement-doctor.com/
ReplyDeletePls can you translate it in English for me?
ReplyDeleteMore ink to ur pen sister,well read
ReplyDeleteHHM.SOYAYYA
ReplyDeleteSupplements For Fitness their bodies when playing sports and may be more willing to recognize that something is wrong or wrong. If you are starting with exercises, it is a good idea to stay away from stimulants.If you decide to
ReplyDeleteI might not know how to read all through but I can say it not a easy task...nice quote..cheer to you
ReplyDeleteHealthDiscreet is a place to find honest reviews on health supplements from best of the brands. Here, customers are going to get complete information on almost every top rated product from different countries. The authenticity of our website is clearly visible through popular health blogs with the name mentioned in it. We provide our best support to the visitors seeking details of the supplements and comparisons between them.
ReplyDeleteNice one wolahi, honestly am happy about this atleast it will help we that don't know how to write in hausa. Ranki Dade thank you.
ReplyDeleteAkullun Xuciyata Tinanita Shine Yaushene Xaki Xama Mallakinta Sonki Yaxamemin Tamkar Jinin Jiki Kece Silar Samun Parin Cikina Vana Iya Komai Saida Ke Vanajin Kalaman Kowa Sai Naki Vana Son Wani Abu Yata6amin Ke, So Yanada Dadi Hardai Idan Kayi Dace Da Irin Tawa Masoyiyar Nimai Alpahari Dake Ne Aduk Inda Na Tsinci Kaena I LOVE YOU AISHAT.
ReplyDeleteI like
ReplyDeletegreat job er uwa,keep it up.
ReplyDeleteYas
ReplyDeletePlease try also write the meaning bcs of people like me who doesn't understand hausa but wish to...
ReplyDeleteDa kyau wannan kalamai haka
ReplyDeleteDa kyau
ReplyDeleteKalamai masu dadi
ReplyDeleteGashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki
ReplyDeleteThis comment has been removed by the author.
ReplyDelete
ReplyDeleteThis post is fantastic, we also have good content related to Kalaman Soyayya masu ratsa zuciya, which you can also read.